Dr Muhd Sani Umar R/lemo Ya Raba Gardama akan Maganganu Na Ibn Taimiya Akan Mauladi
Babban shehin malamin nan Professor Muhammad sani umar Rijiyar lemo inda yayi magana akan babi ko batu na mauladi da yan bidi’a sukeyi a duk shekarar musulunci a cikin watan Rabiu awwal.
Wanda a cikin shehin malamin Dr Muhammad sani umar R/lemo yayi cikakken bayyani akan magan ganu na shehin malami ibn taimiya wanda shehul islam ya kawo cewa sallar mauladi bidi’a ce kirkirota ankayi.
Wanda shehimin malam yayi bayyanin cewa akan maganar da shehin malamin yayi na cewa shehin malamin yace ibn taimiya yace abin tambaya a nan shin sahabbai sunyi ko basuyi ba.
Sheikh Dr Muhammad Sani Umar R/lemo ya kawo cikakken bayyanin da wasu ke hujja da shi cewa ibn taimiya yace ayi maulidi ba komai.
Ga cikakken nan a cikin faifan bidiyo inda zaku saurara daga bakin maamin Dr Muhammad Sani Umar R/lemo