Labarai

Bidiyo : Matar da ke kaiwa Yan bindiga kwayoyi domin suyi aikin Rashin Imani

Advertisment

Bidiyo : Matar da ke kaiwa Yan bindiga  kwayoyi domin suyi aikin Rashin ImaniWannan wata mata ce da anka kama a jahar katsina zata kaiwa yan bindiga allura da ake kira allurar fanta wanda sanin kowa ne allurar fanta allura ce da ba kowa ake sayarwa da ita ba.
Wanda ita wannan matar daman matar wani tsohon dan ta’adda ne da ake kira shemi wanda anka kashe a can cikin daji.
Zakuji yadda jami’in tsaro yayi bayyani da ita matar akan yadda anka kamasu su ukku amma ance dayar tayi batan dabo suna nemanta.
Ga cikakken bayyani nan a cikin faifan bidiyo.

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button