Matsalar tsaro
-
Labarai
Allura ta tono Galma : Bello Turji ya fadi Wanda ya assasa rikichi a jihar zamfara
Fitaccen dan bindiga da yake arewa maso yamma Muhammadu bello turji dan jihar zamfara a cikin wani faifan bidiyonsa ya…
Read More » -
Labarai
Uwa ta jefa ‘ya’yanta cikin rijiya saboda tseratar dasu daga mutuwa a Zamfara
Wata baiwar Allah ta bayyana yadda tashin hankali yasa ƴaƴanta da kansu sunka ce mama mu shiga rijiya domin boyewa…
Read More » -
Labarai
Bidiyon zanga-zangar rashin tsaro a kauyen jihar Katsina
Al’ummar garin Marabar Kankara dake kan hanyar Funtua zuwa Malumfashi a jihar Katsina na gudanar da zanga-zangar lumana kan rashin…
Read More » -
Labarai
Bello Turji ya fasa kawai: Gwamnati ita ke son a cigaba da matsalar tsaro – Bello Turji (bidiyo)
Shahararren dan bindiga bello Turji ya fadi cewa matsalar tsaro da ake fama da ita a Nijeriya wannan abun gwamnati…
Read More » -
Labarai
Anzo inda ba’a so : Bidiyon Yan sanda sun cafke yaro dan shekara 13 yana baiwa yan bindiga bayyanan sirri
Rundunar ‘yan sandan jihar Katsina karkashin jagorancin CP Aliyu Abubakar Musa Psc, ta kama wani yaro (Al’majiri) ɗan shekara 13…
Read More » -
Labarai
Ƴan bindiga sun kai ƙazamin hari masallaci, kashe sun dauki bayin Allah a Jihar Zamfara
Wasu ‘yan bindiga dauke da makamai sun kai farmaki wani masallaci a ƙauyen Tazame da ke karamar hukumar Bungudu…
Read More » -
Labarai
Mugu bai da kama : An cafke wata mata da alburusai za ta kai wa yan ‘yan bindiga a katsina
An kama wata mata a motar KTSTA da alburusai za ta kai ma ‘yan bindiga a jihar Katsina Jami’an tsaro…
Read More » -
Labarai
Gwamna Radda ya zargi wasu jami’an gwamnati da Jami’an tsaro da taimakawa ‘yan bindiga wajen yaki da matsalar tsaro a Katsina
Gwamnan jihar Katsina, Malam Dikko Umaru Radda, ya zargi wasu jami’an tsaro da jami’an Gwamnati da taimakawa ‘yan bindiga wanda…
Read More » -
Labarai
MATSALAR TSARO: Najeriya ta zama abin dariya a tsakanin kasashen duniya – TY Danjuma
Tsohon babban hafsan tsaron Najeria, Janar Theophilus Danjuma ya bayyana matsalar tsaron da ta addabi kasar a matsayin abin kunyar…
Read More » -
Labarai
Hotunan wasu daga cikin ɗaliban kuriga 137 da sojojin sunkayi nasarar kuɓutarwa
Hotunan Wasu Daga Cikin Ɗaliban Kuriga 137 Da Sojojin Suka Yi Nasarar Kuɓutarwa A Zamfara, Ba Ɗalibai 287 Ba— Sojoji…
Read More »