Kannywood

Hotunan Murna Cika Shekara 19 Da Auren Jaruma Wasila Ismail Da Al’amin Chiroma

Advertisment
Hotunan Murna Cika Shekara 19 Da Auren Jaruma Wasila Ismail Da Al'amin Chiroma
Hotunan Murna Cika Shekara 19 Da Auren Jaruma Wasila Ismail Da Al’amin Chiroma

Jaruma wasila Ismael jaruma ce wanda itama ta taka rawar gani a masana’antar kannywood wanda tayi fim mai suna ‘Wasila’ wanda ali nuhu ne mijinta shi kuma Mauda shine kwartonta.

Fim din wasila yayi matukar tasiri a masana’antar kannywood wanda yayi nasa yayi sosai a wannan lokaci jarumar Allah ya albarkace da aure wanda a yau ta cika Shekara goma sha tara 19 tare da al’amin chiroma wanda shima yana daga cikin masu nazari akan harka fina finai.

Wasila Ismail da al’amin a yau suke murna sun cika Shekara 19 da aure inda Allah ya albarkace su da samun ‘ya’ya hudu 3 mata namiji daya kamar yadda zakugani a hotunan da ita jarumar ta wallafa a shafinta na sada zumunta.Hotunan Murna Cika Shekara 19 Da Auren Jaruma Wasila Ismail Da Al'amin Chiroma Hotunan Murna Cika Shekara 19 Da Auren Jaruma Wasila Ismail Da Al'amin Chiroma

Hotunan Murna Cika Shekara 19 Da Auren Jaruma Wasila Ismail Da Al'amin Chiroma
Hotunan Murna Cika Shekara 19 Da Auren Jaruma Wasila Ismail Da Al'amin Chiroma Hotunan Murna Cika Shekara 19 Da Auren Jaruma Wasila Ismail Da Al'amin Chiroma

Jarumar ta wallafa hotunansu da tsohuwar wakar da sunkayi a cikin fim din wasila.

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button