Labarai
Tabdi Jam! Yayi AlQawalin Kashe Kansa Ranar Auren Hanan Buhari
Advertisment
Matashin mai suna comr abba ahmed dan asalin jihar kano yayi alqawarin kashe kansa mutukar hanan buhari ta auri wani bashiba
comr abba matashin dan kasuwane kuma dalibin jama’ar northwest university kano a final year yayi alqawrin bada sadakin miliyan daya ga hanan buhari kuma yayi alqawarin bada kyautar dubu dari biyu ga wanda yahadashi da ita
babban abinduba yanzu shine yanakan gadan asibiti inda yayanke jiki yafadi tun lokacin da yasamu labarin hanan buhari zatayi aure on 4 september 2020.
mene raayinku?
Advertisment
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com