Kannywood
Hotuna: Umma Shehu Na Taya Diyarta Murna “Happy Birthday ” Ta cikinta
Jaruma umma shehu wanda tana daya daga cikin matan kannywood a yau ne take cike da farin ciki na nuna samun wasu shekaru ga yar da ta ta haifa amerah.
Umma Shehu daman ita bazawara ce ba budurwa ba domin kuwa yar ma yanzu nan gaba kadan sai aure wanda itama uwace da tayi amfani da kalamai masu hikima sosai wajen taya yarta murna da kalmomin soyayya tsakanin uwa da ‘ya kamar yadda ta wallafa a shafinta na Instagram.
View this post on Instagram
Ga hotunan amerah nan da zaku tabbatar da cewa umma shehu yanzu uwa ce ba budurwa ba.