Uncategorized
Tsalelliyar Na neman Ku Taimaka min da addu’a mijin aure nake nema ruwa jallo yayi Wuff Dani (hotuna)
Advertisment
Matashiya Khadija Manaf ta rubuta a shafin ta Twiiter cewa baza iya boye abinda ke a ranta ba, don haka tana bukatar a taimaka mata da addu’a ko zata samu mijin auren.
Matashiyar dai ta bayyana cewa ita ‘yar Gombe ce ga wanda ya tashi.
I can’t hide my feelings anymore, please pray for me, I need a husband?. I’m from Gombe state. ?? pic.twitter.com/awqIdS25UH
— Khadija manaf (@smart__girI) April 4, 2021
Kadan daga cikin Zafaffan Hotunan wannan yariyar kenan.











I LOVE YOU