Addini
Bidiyo : Gaskiyar Magana Akan Wayar da Akayi Tsakanin Abduljabbar da Bello Yabo


Advertisment
KADA KUBARI A BAKU LABARI
A cikin wannan Bidiyon Mallam yayi cikakken Bayani Akan Sautin Muryar da Ke yawo A social Media, wanda Ke nuni da Bello Yabo yayi MuQabala Da yaron Abduljabbar, kuma Mallam Bello yabo Yayi cikakken Bayani Akan Wayar da Akayi Tsakaninsa da Abduljabbar
Ga Bidiyon A Kasa a cikin faifan bidiyo sai ku kalla.


![[Tafsirin Surah Âl-`Imrân:] - Dr Muhammad Sani Umar R/Lemo](https://i0.wp.com/hausaloaded.com/wp-content/uploads/2022/04/FB_IMG_1649081565215.jpg?resize=390%2C220&ssl=1)