Labarai
TIRƘASHI: Murja Kunya Ta Amince Zata Auri G-Fresh Al’ameen


Advertisment
A cikin faifan bidiyo na da shahararriyar yar tiktok din nan murya Ibrahim kunya wanda anka fi sani da yagamen ta fitar da bidiyo mai zafi.
Jarumar tiktok yagamen ta aminta da cewa zata auri alamen Gfresh tsohon mijin sadiya haruna wanda yanzu haka ake cikin chakwakiya tsakinsa da tsohuwar matarsa.
Tabbas idan wannan abun ya faru soyayyar Gfresh da yagamen akwai soyayya mai daukar hankali sosai.
Ga bidiyon nan.
![[Bidiyo] Ni na haɗa auren G-Fresh da Alpha Charles – Jaruma Babiana](https://i0.wp.com/hausaloaded.com/wp-content/uploads/2024/12/Picsart_24-12-25_12-05-31-313-scaled.jpg?resize=220%2C150&ssl=1)






