Labarai
Sabon rikici ya kunno kai tsakanin Gfresh da tsohuwar matarsa sadiya haruna


Advertisment
Idan zaku iya tunawa Gfresh Alameen ya taba auren Sayyada Sadiya Haruna inda aka samu matsala daga baya suka rabu wanda hakan yajawo cece-kuce sosai a kafafan sada zumunta.
Bayan rabuwarsu Sayyada Sadiya Haruna takara yin aure wanda yanzu haka tana gidan mijinta. Sai daga baya kuma akaga Sayyada Sadiya Haruna tasaka wani sabon bidiyo a shafinta na TikTok inda take cewa:
“Sayyada Sadiya Haruna Takai Karan Gfresh Gurin Allah Akan Wai Yace Tana Bibiyan Shi Kuma Wai Tahanashi Aure.”
Ga bidiyo nan ku saurara kuji.