Labarai

Dan Asalin Jihar Kano Ya Yi nasara a gasar daukar hoto ta duniya

Advertisment

Malam Muhammad Sani wanda aka fi sani da Maikatanga shi ne ya lashe gasar daukar hoto ta duniya mai taken ‘Wiki Loves Africa 2023’ Maikatanga ya nuna matukar jin dadinsa da wannan nasara da ya samu kasancewarsa dan asalin jihar Kano.

Mai daukar hoton dai ya samu lashe gasar ne da wani hoto da ya dauka a jihar Jigawa a karamar hukumar Auyo a lokacin da aka samu ambaliyar ruwa.

 

1st Price winner of Wikiloveafrica international (Climate & Weather) Photo Competition 2023.”

Wannan shine hoton da sani Mohammed maikatanga ya lashe wannan gasar da shi.

Dan Asalin Jihar Kano Ya Yi nasara a gasar daukar hoto ta duniya

A shekarar da ta gabata 2022 kenan anyi gasar Global landscape forum Africa wanda kuma shine ya lashe gasar.

1st Price Winner of the Global Landscapes Forum Africa Photo Competition 2022.

Ga hoton nan.

Dan Asalin Jihar Kano Ya Yi nasara a gasar daukar hoto ta duniya

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Advertisment
Back to top button