Labarai
Yan Baiwa : Ta yadda zaka gane anyi “verified” din ka a Hamster


Advertisment
Idan kasan kayi mining na Hamster da ankayi snapshot wanda anka fara a jiya.
Majiyarmu ta samu wannan bayyanin cewa da kaga haka to an yi verified dinka da zaka samu shiga kasuwa a 26 ga wannan wata da muke ciki wato 26/09/2024.
Chizo Germany shine ya fitar da sanarwa a shafinsa na sada zumunta kamar haka.
“Alhamdulillah kowa yaje yaduba hamster dinsa idan kaga haka tofa an gama verified dinka.”


Ga hoton nan a kasa.
Allah yasa adace yan baiwa
![[Bidiyo] Ni na haɗa auren G-Fresh da Alpha Charles – Jaruma Babiana](https://i0.wp.com/hausaloaded.com/wp-content/uploads/2024/12/Picsart_24-12-25_12-05-31-313-scaled.jpg?resize=220%2C150&ssl=1)





