Buhun Barkono Danminci “Dan Fura” Ya Kai Naira Dubu 410,000 A Katsina
Yadda jerin Farashin Abinci yake a wasu kasuwannin jihar Katsina
A farashin kasuwanni, Barkono Danminci ya kai Dubu 410,000, inda dan kuyalo yake 250,000 Dan zamfara kuma 370,000 a wasu kasuwannin Katsina. Kamar yadda shafin Katsina post na ruwaito.
Kasuwar garin Dandume, ga yadda farashin sa yake Kamar haka;
1- Buhun masara fara – 75,000 – sabuwa – 54,000 ja – 95,000 sabuwa – 60,000
2- Buhun Dawa – 90,000
3- Buhun Gero – 90,000 Dauro – 105,000
4- Buhun Gyada tsaba – 185,000 Mai bawo – 62,000 ja – 175,000 mai zabuwa – 175,000
5- Buhun Shinkafa tsaba – 155,000 samfarera – 66,000 ta tuwo – 166,000
6- Buhun Wake – 255,000 ja – 250,000
7- Buhun waken suya – 110,000
8- Buhun Dabino – 165,000
9- Buhun Tattasai – 80,000 kauda- 190,000
10- Buhun Alkama – 103,000
11- Buhun Makani – 25,000
12- Buhun Borkono – Dan minci – 410,000 Dan kuyalo – 250,000 Dan zamfara – 370,000
13- Buhun Alabo – 73,000
14- Buhun Albasa – 50,000
Kasuwar garin Dutsanma, ga yadda farashin sa yake Kamar haka;
1- Tiyar Masara – 1,900 sabuwa – 1,500 zuwa 1,600
2- Tiyar Dawa – 1,900 zuwa 2,000
3- Tiyar Gero – 1,500 zuwa 1,600
4- Tiyar Shinkafa -3,700 zuwa 4,000
5- Buhun fulawa – 83,000
6- Tiyar wake – 3,800 zuwa 4,000 sabo 2,400 zuwa 2,600
7- Buhun Tumatur – Kauda – 145,000
8- Tiyar Alkama – 3,000 zuwa 3,500
9- Buhun Dankali – 28,000 zuwa 30,000
Kasuwar garin ‘Yarlaraba a karamar hukumar Malumfashi,ga yadda farashin sa yake kamar haka;
1- Buhun Masara tsohuwa – 83,000 sabuwa – 50,000_51,000
2- Buhun Dawa – 82,000
3- Buhun Gero – 88,000 sabo – 64,000
4- Buhun Dauro – 82,000
5- Buhun Shinkafa tsaba – 145,000 shenshera – 51,000
6- Buhun Gyada tsaba – 162,000 Mai bawo – 64,000
7- Buhun Wake – 160,000 sabo – 140,000
8- Buhun waken Suya sabo – 105,000
9- Buhun Dankali – 56,000
10- Buhun Barkono – 180,000
11- Buhun Sobo – 19,000
12- Buhun Fara – 54,000
13- Buhun kwaki – 75,000
14- Buhun Kubewa – 92,000
15- Buhun Tarugu – 80,000
16- Buhun
Dankalin turawa – 102,000
Kasuwar garin Bindawa, ga yadda farashin sa yake Kamar haka;
1- Buhun Masara – 60,000
2- Buhun Dawa ja – 60,000 Fara – 60,000
3- Buhun Gero – 60,000
4- Buhun Shinkafa – 150,000
5- Buhun Gyada tsaba – 145,000 samfarera – 75,000 sabuwa – 40,000
6- Buhun Wake manya – 152,000 kanana – 144,000
7- Buhun Tarugu solo – 72,000
12- Buhun Alabo – 74,000
13- Buhun Tattasai danye solo – 11,000
14- Buhun Albasa – 60,000
Kasuwar garin Kankia, ga yadda farashin sa yake Kamar haka;
1- Buhun Masara – 85,000 sabuwa – 62,000
2- Buhun Dawa – 88,000
3- Buhun Gero – 60,000
4- Buhun Shinkafa tsaba – 136,000
5- Buhun Gyada – 144,000
6- Buhun Wake – 132,000
7- Buhun Waken suya – 108,000
8- Buhun Alabo – 85,000
9- Buhun Alkama – 110,000
10- Buhun sobo ja – 15,000 fari – 20,000
11- Buhun Garin kwaki – 84,,000_80,000
12- Buhun Ridi –
135,000
13- Buhun Fara – 50,000
Daga Aysha Abubakar Danmusa.