LabaraiUncategorized

Sautin Murya] Allura ta tono galma dan majalisa ya bude aiki akan matsalar tsaron sokoto

http://hausaloaded.com/2022/02/yan-bindiga-sun-kashe-mata-da-yara-kusan-20-ana-tsaka-da-sallar-jumaa-a-kauyukan-zamfara.html
Dan majalisar mai walkitar isah da sabon hon Aminu Goza ya fadi cewa sunkai korafe korafe akan abubuwan yayi musu yawa inda anka karbi korafinsu.
Hon Aminu Goza yace an kawo ma’aikata na musamman domin suyi fada da yan ta’adda wanda sunkace amma an fada musu cewa kada su shiga isah da sabon birni to kaga duk wanda yasan matsalar tsaron sokoto to akwai wata qulalliya wanda za’a ce inda karamar hukumomin da yan ta’adda ace wai babu su cikin inda za’ayi operation.
Karanta wannan..
Yan Bindiga Sun Kashe Mata Da Yara Kusan 20 Ana Tsaka Da Sallar Juma’a A Kauyukan Zamfara
 
Bello Yabo yayiwa Buhari kacha -kacha akan rashin daukar matakin kashe kashen yan arewa
Ƴan Sanda sun damƙe likitan Turji da wasu ƴan fashin daji 39
 
Wallahi tabbas idan ka saurari jawabin hon Aminu Goza akan matsalar tsaro zaka fahimci tabbas ana zaluntar alummar musulmi ne.
Tabbas da misalin karfe 3 na rana zuwa karfe 4 ankai hari Rarah a cikin karamar hukumar inda ankashi mutum 8 da raunata mutane da sace dabbobinsu.
Ga sautin murya murna hon aminu goza da yake tonon silili.Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button