Labarai
AIKIN GAMA YA GAMA A ZAMFARA : Hukumar Zabe Ta Tabbatar Da Bello Matawalle A Matsayin Gwamnan jihar Zamfara
Hukumar zaben Najeriya ta tabbatar da hukuncin kotun koli, ta bayyana cewa ranar Litinin maizuwa zata bawa Gwamna Bello Matawalle shaidar cin zabe (Certificate) tare da Sanatocin PDP da ‘yan Majalisar Tarayya duk na PDP a ofishinta dake Abuja.
‘Yan Majalisar jiha su kuma zasu karbi nasu shaidar (Certificate) din ranar Juma’a mai zuwa a Gusau.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com