Politics Musics
MUSIC: Aminu Dumbulum – Ba Dai Jahar Kano ba 2023
Advertisment
Albishirinku ma’abota sauraren wakokiin hausa a yau mun kara zo muku da fasihin mawakin nan Aminu Dumbulum mawakin kwankwasiyya mu makafi ne wanda wannan wakar tayi suna da shahara a nahiyar Afirka ga duk wani mai so mabiyin kungiyar kwankwasiyya amana.
A yau ya kara zo muku da wata wakarsa da yayiwa jagoran kungiyar kwankwasiyya amana wato Dr. Rabiu musa kwankwaso ma “Ba Dai Jahar Kano ba 2023”
Aminu Dumbulum mawaki ne da yayi shura a wakokin harka siyasa wanda shine yayi wakar chanji chanji ta apc a shekarar 2015 waka ce da ankayi kamfin da ita a wanann lokaci.
Kuyi amfadi da download mp3 da ke kasa domin saukar da wakar.