Politics Musics
MUSIC: Aminu Dumbulum – Mijin Ballagaza


Advertisment
Albishirinku ma’abota sauraren wakokiin hausa a yau mun kara zo muku da fasihin mawakin nan Aminu Dumbulum mawakin kwankwasiyya mu makafi ne wanda wannan wakar tayi suna da shahara a nahiyar Afirka ga duk wani mai so mabiyin kungiyar kwankwasiyya amana.
A yau ya kara zo muku da wata wakarsa da yayiwa jagoran kungiyar kwankwasiyya amana wato Dr. Rabiu musa kwankwaso mai taken “Mijin Ballagaza”


Aminu Dumbulum mawaki ne da yayi shura a wakokin harka siyasa wanda shine yayi wakar chanji chanji ta apc a shekarar 2015 waka ce da ankayi kamfin da ita a wanann lokaci.
Kuyi amfadi da download mp3 da ke kasa domin saukar da wakar.



