Politics Musics

[ Music ] Wakilin Rarara:- Barayin Najeria Dodonsu Buhari Ne mp3

Wanan Waka Yahaya Madawaki Ke Dauke Da Baitin Wakar “Barayin Najeriya” A Cikin Wannan Waka Zakuji Irin Handama Da Baba Kere Da Manyan Mayan Najriya Ke Tabkawa A Cikin Wannan Kasa Tamu Najeriya.
Kamar Yadda Mawakin Ya Shedamun Cewa Bai Fadin Komai Ba A Cikin Wannan Wakaba Domin A Kwai Manyan Manya Masu Cin Kudin Talakawa.
Wannan Waka Dai Yayi Mata Lakabi Da Barayin Najeria Dodon Su Buhari Ne Ku Dai Sauke Wakar Ku Saurara Kuji Irin Yadda Yake Kiran Wa’yan Na Barayin Najeriya.

Download Below and Enjoy After Downloading:-
©pressloaded.com
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button