Politics Musics
MUSIC: Sabuwar wakar wazirin Rarara – Allah Rakataki Gona
Advertisment
Sabuwa waka yahya madawaki mai lakabi da sunan (wazirin rarara) wanda yayi akan fitar sanatoci da yan majalisar tarayya wanda a cikin ya chachaki su sosai wanda idan kunka saurara zaku fahimci wakar.
A cikin wakar ya chachaki sanata na tsakiyar kano Dr Rabiu musa kwankwaso.wanda a cikin wakar suke amfani da sunan “biri tsula” wanda yake fadin cewa wai shine zai kara da buhari ae mu ko gobe sai baba buhari.
Kada ka bari a baka labari ka saurari wannan waka sa’a nan kuyi share ga yan uwanku.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com



