Ganwo ya birkice da dame : Uwar adashe ta samu tabin hankali ranar kwasa
Hankula sun tashi a garin Abba bayan ƙwaƙwalwar uwar adashe ta daina aiki ta rasa tunanin ta, ba za ta iya tunawa ko gane kowa ba,
Wata ‘yar Najeriya da ta shaida faruwar lamarin ta bayyana cewa, “mun shiga Uku, matar da aka damka wa alhakin tarawa da rike gudunmawar da mutane ke tarawa a Aba, jihar Abia, ta samu juyewar ƙwaƙwalwa”


Wakiliya ta ruwaito a cewar Daniel Eddy da ta wallafa a Facebook, “wannan mata, a halin yanzu ba ta iya gane kowa, da alama ta yi hasarar memory ta”
Rubutun Eddy ya jawo ce-ce-ku-ce a shafukan sada zumunta, lamarin da ya haifar da martani daban-daban a inda da dama suka bayyana ra’ayoyinsu kan wannan lamari mai ban tausayi.
Karanta labari : matarsa da ƴarsa sunyi madigo a gabansa, kuma yayi zina da ƴarsa a gaban matarsa
Wani mutum ne ya auri wata mata duk da yasan tana madigo amma hakan bai sanya shi ƙyamar ta ba ya aure ta ya kawo gidansa, bayan daman yana da wata mata a cikin gidansa, shine wannan amarya tazo ta koyawa uwargida madigo sunka cigaba da aikata madigo a gidansa.
Ana nan ana nan daman yana yayansa da suke uwa daya uba daya gidansa na kusa da shi, yayansa yana da ƴa tana shigowa gidansa domin gidan kanen babanta babanta, yarinyar nan sunka tsaku da yarinyar nan har kiran waya take a tura mata wance ta taya aiki ko fira, da shi mijin amarya ya fahimci ƴar yayansa sun shaku da wannan mata sai yake tunanin ko suna madigo da ƴarsa.
![[Bidiyo] Ni na haɗa auren G-Fresh da Alpha Charles – Jaruma Babiana](https://i0.wp.com/hausaloaded.com/wp-content/uploads/2024/12/Picsart_24-12-25_12-05-31-313-scaled.jpg?resize=220%2C150&ssl=1)






