Dr Sheikh Ali isah Pantami ya bada labarin babban kuskure da yayi a rayuwarsa shine bari garin madina da ke kasar saudia ya dawo da aiki
Zakuji daga bakinsa yadda yake fadin har a yanzu yana jin wannan radadi sosai a Zuciyarsa wanda kuma tabbas idan ka saurara zaka fahimci tabbas wannan babban kuskure ne yayi sosai.
Ga faifan bidiyon nan kasa ku saurara
Leave Comment Here