Kannywood
Bidiyo Da Hotunan rakashewar bikin Ado Gwanja da amarysa
Masha Allah alhamdulillahi bayan dogon zaman gwauranci da ado Gwanja yayi shima dai zai shiga daga ciki a yanzu tun bayan fitowarsa.
Ado Gwanja dai tun rabuwarsa da tsohuwar matar maimunatu da suke da yar daya tilo bai sake aure ba sai a wannan karo wanda in sha Allah gobe ne za’a daura wannan aure A ranar Juma’a, 21 ga Yuli, 2023, a Masallacin Juma’a da ke cikin Jami’ar Yusuf Maitama Sule (Northwest University), Kano.
Wannan kadan daga cikin shagalin bikin ango Ado isah gwanja da amarysa maryam Muhammad paki.