Hausa Musics

DOWNLOAD VIDEO: Auta Mg Boy – Alkawari

Ina ma’abota sauraren wakokin Auta Mg Boy mai wakokin soyayya a yau munzo muku da sabuwa wakarsa mai suna ‘Alkawari’.

Wakar ‘Ke tawa ce’ ita ce Auta Mg Boy yayi wakar ne ga Masoya wanda anyi baitocin soyaya sosai a cikinta.DOWNLOAD VIDEO:   Auta Mg Boy - Alkawari

Auta Mg Boy mawaki ne wanda ya fice a wajen wakokin soyayya da iya kalamai masu nishadi.

Wannan wakar anyi tace ne domin amana a soyayya a tsakanin masoya.

DOWNLOAD VIDEO HERE

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button