Kannywood

Yanzu – Yanzu : Ummi Zee Zee Tayi Magana Kan Halin da Take Ciki


A yanzu nan munka samu labarin cewa jaruma Ummi Zee Zee tana nan raye bata mutu ba kamar yadda anka cewa na mutu ga abinda ta wallafa a shafin nata kamar haka.
“Salam to nigerians sunana UMMI IBRAHIM ZEEZEE ,ina mai baku hakuri dangane da labari da kukaji mai tada hankali na cewa na MUTU .to da raina ban mutu ba kawai dai na yanki jiki ne na fadi na suma a gidan wata kawata a garin kaduna to sai tayi zaton ko na mutu ne dan tayi ta zuba min ruwa ban farfado ba ,shine tayi posting ta gayawa duniya cewar na mutu har sai da mijinta ya kaini asibiti likita ya auna ni ya gano cewa da raina ban mutum ba .saboda haka duk Wanda ya nuna damuwarsa dayaji zancen mutuwana to ina godiya da kaunarsa a gare ni .
saboda haka inan da raina saidai banda lafiya ne seriously domin depression (damuwa) yana damuna sosai dan haka masoyana ku tayi da addu’ar samun lafiya nagode allah yasa mun shiga cikin watan ramadan lafiya ubangiji yasa muga karshensa lafiya sannan allah ya karbi ibadun mu na wannan wata mai alfarma amin thank you all for your love,concern ,and caring toward me #asha ruwa lafiya ???? ♥”

 

View this post on Instagram

 

A post shared by ummi ibrahim zeezee (@ummizeezee)

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button