Kannywood
VIDEO : Aliyu Nata ~ Aure Martaba Ft A’isha Humairah x Saifullahi S fulani
Advertisment
Wabnan ita ce sabon bidiyo wakar “Aure Martaba” wanda jaruman kannywood A’isha Humairah da saifullani s fulani na hau wakar.
Wanda Hotunansu sunyi yawa a kafa sada zumunta wanda ake ganin kamar sunyi auren gaskiya ne to wannan aure iya waka ya tsaya.
Shine munka kawo muku zaku iya kallo kai tsaye daga Youtube da kuma Downloading a wayoyinku.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com