Hausa Musics

[MUSIC]  Ado Gwanja – Dan Adam

Ina Ma’abota sauraren wakokin Ado Gwanja ya sake fitar muku da sabuwa wakarsa mai suna ‘Dan Adam ‘.

[MUSIC]  Ado Gwanja - Dan Adam

Ado Gwanja yayi fice wajen wakoki soyaya da kuma na nishadi wanda ita wannan salma Amarya itama zakuji yadda ya waketa.

Wakar Dan Adam waka ce da Ado Gwanja yayi kokari wajen kalamai da baitoci da kafiya a cikinta.

Sai kuyi amfani da download mp3  wajen saukar da wakar.

 

Related Articles
DOWNLOAD MP3

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

ADVERTISMENT
Back to top button