Hausa Musics
VIDEO + AUDI0 : Sarkin Waka – Labarina 2 Ft Nasifa Abdullahi
Advertisment
Wannan itace wakar labarina ta biyu wanda itama wakar tayi dadi sosai wanda tabbas wannan shiri yanzu zai fara zafi sosai.
Wanda zaku fahimci inda labarina ya dosa wanda yanzu ne chakwakiya take taka.
Mun kawo muku Audio wakar nan tare da Bidiyo domin ku yi Download da ku kallo kai tsaye.
DOWNLOAD MP3
Allah yaqara basira ….
Nima ina bukatar zama mawaki ……
Amma bani da hanya kuma ina da rubutatun wakoki sun kai guda 28…
Allah ya taimaka mana gaba dayan mu …
Kuma gaskiya shirin Labarina ya burgeni ..
Ina ma ace ni ne nafito a matsayin excellency …