Kannywood

Jaruma Hannatu Bashir Tayi Sabon Tonon Asiri : Ni Ya Kamata Na Kai Ali Nuhu Kotu

Wannan jarumar ta shaida duk wani abu wanda ya faru da ita da jarumi Ali Nuhu akan wannan rikici daya ɓullo wanda yanzu haka yana gaban kotu abu ya girma Allah ya tsayar haka ta bayyana wasu abubuwa wanda idan wasu sukaji zasu iya alkalanci kafin kotu tayi nata saboda ita gaskiya bayyane take.

Kafin abin ya kaisu da sunje kotu sun fara fadawa juna bakaken maganganu wanda sune suka tunzura daya daga cikinsu wanda harya garzaya kotu wanda abu baiyi dadi ba kuma anata kokari domin shawo kan wannan abu saboda fada ne na cikin gida kuma zasu dawo su cigaba da abubuwa Kamar yadda suke yi abaya.

Film din natane wanda ake aikinsa wanda ta shine Ali Nuhu ya nemi ta bata musu aiki ta hanyar yin tafiya bayan kuma yasan cewa yau ne location dinsa amma yaki ya bawa wannan abun mahimmanci wanda hakan ya fusata wannan jarumar har take fada masa wasu magana wanda baiji dadin suba.

Daman kuma ana samun irin wannan a wajen masu daukar shirin Film sai kun gama shiryawa dau asamu wanda shine kashin bayan shirin bayanan ko dai wani uzuri na larura ku kuma na alamaruran yau da kullum hakan yakansa a fada wannan aikin na ranar wanda kuma asara ce mai girma.

https://youtu.be/azJqwEdUcxY

 

Ya dai kamata daman su samu su sasanta kansu kafin wannan abin yake ga kotu amma sai hakan ya gagara wanda gashi kotu ta gabatar da zama na farko saura na biyu wanda ake ganin kafin a kara zama insha Allah za’a iya samun daidaito domin shawo kan wannan matsala.

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button