Kannywood

[Bidiyo] Bashir Mai shadda yayiwa Sarkin waka martani mai zafi

Bashir Mai ShaddaBashir Abubakar Mai shadda yayiwa sarkin waka nazir m ahamd akan batun ladin cima da jaridar bbchausa take yin wani shiri mai suna daga bakin mai ita.
Bashir mai shadda yace maganar ladin cima babu gaskiya a cikinta saboda ni abubakar mai shadda na sanyata aiki kuma na bata kudi mai yawa haka ali nuhu da falalu dorayi duk suna biyanta yadda ya kamata.
KARANTA WANNAN
ladin cima haruna: Sarkin Waka yayiwa Ali Nuhu Da falalu dorayi kacha kacha
Ko ‘Yan Kannywood Za Su Kai Karar Mawaki Naziru Kotu Kan ‘Bata Musu Suna? – Imam Aliyu Indabawa
Amma bai dace kazo kana mana wasu maganganu a soshiyal midiya akan bata mana suna da darajar masana’antar kannywood baka isa ba.
Duk cikin wadanda sunkayi magana akan ladin cima babu mai tsoronka babu abinda kake da shi da muke tsoronka saboda haka a wannan masana’antar kayi suna ka samu duk abinda kake takama da shi.
Ga cikakken martaninsa nan a cikin faifan bidiyo da ke kasa.
https://youtu.be/IYOoWmFnrWQ

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button