Kannywood

Hamisu Iyantama zaiyi Wuff Da Rashida Abdullahi Sa’a (kalli Hotuna)

Advertisment

A yau din nan ne tsohuwar jarumar masana’antar kannywood rashida abdullahi mai Sa’a ta nuna zatayi Wuff da tsohon jarumi kuma Babba jiko a masana’antar kannywood.
Wannan sune hotuna ukku da jaruma rashida abdullahi mai Sa’a ta wallafa.
Rashida abdullahi mai Sa’a ta bayyana hakan ne a shafin ta na sada zumunta na Instagram wanda ta fara wallafa rubutu kamar haka:-.
Saura kirisssss“.
Wanda bata jimawa ta kuma ta sake wallafa wani hoto da rubutu kamar haka.
Aure fa lokacine Alhamdulillah”.
Hoto na ukku shine ta nuna cewa iyayantama angona.
Hamisu lamido iyan tama angona“.

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button