Kannywood
Murya : Abubuwan Da Yasa Nayi Rigista Da kannywood – Adam A zango
Advertisment
Fitaccen Jarumin Finafinan Hausa, Adam A. Zango, a hirar sa da kafar watsa labarai ta ‘Kannywood Exclusive’ ya bayyana dalilin sa na yin rijista da hukumar tace Finafinai ta jihar Kano, da kuma matsayar akan fitar sa masana’antar Kannywood. Asha saurare lafiya.
Ga shin nan sai ku saurara kujiya.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com


