Hausa Musics
AUDIO+ VIDEO : Abu Sadeeq – Kyakyawa ft Hamisu Breaker
Advertisment
Abu sadeeq ya fitar da sabuwa wakar sa da sunkayi tare da Hamisu Breaker mai sunan Kyakyawa.
Kyakyawa waka ce da ta samu kalamai sosai akan wata yarinya da abu sadeeq yake so yana kaunarta.


Kyakyawa waka ce da ankayi zuben kalaman sosai wanda zaku saurara kuji sosai.
Zaku iya Download mp3 din wakar tare da kallon bidiyon wakar a duk a nan.
Advertisment