Hausa Musics

MUSIC: prince Mk – Basoja “Haka Allah Yayi”

Advertisment

Albishirinku ma’abota ziyarar wannan shafi mai albarka a yau munzo muku da sabuwa waka ta Prince Mk Wanda yayi wakar Kun yi filling

Prince mk ya fitar da sabuwa wakar mai suna ‘Basoja’ wanda a cikin yake baiticoci sosai a cikin ta duk da ba hausa ne kawai ba.

MUSIC: prince Mk - Basoja

A cikin baiticoci akwai inda yake rerawa kamar haka.

Haka Allah yayi.

Mahassada kun bani tausaya

Related Articles

Allah baya bacci.

Zaku iya amfani da alamar download mp3 da ke kasa domin saukar da wakar.

DOWNLOAD MP3

Advertisment






Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button