Hausa Musics
VIDEO + AUDIO : Garzali Miko – Ni sai Dake Ft Rakiya Mousa
Mawakin soyayyar nan wanda ya shahara gurin hawan wakokin Soyayya a faifan bidiyo wato Garzali Miko ya saki sabuwar Wakarshi da Bidiyo mai suna “Ni Sai Dake”.
Yayi video din wannan waka “Ni Sai Dake” tareda jaruma mai suna Rakiya Moussa Poussi.
Kalli faifan bidiyon wannan waka mai suna “Ni Sai Dake” daga kasa ko kuma ka danna Download domin sauke Audio din wakar a cikin wayarka