Hausa MusicsPolitics Musics
VIDEO + AUDIO : Sarkin waka – Katin Zabe Na
Advertisment
Download MP3 and Video Sarkin waka nazir M Ahamd – Katin zabe song
Sarkin waka nazir m Ahmad ya fitar da sabuwa waka mai suna “katin zabe”.A cikin wannan waka yana nuni da cewa kowa yasani cewa katin zabe shine mutuncinsa domin ya zabi wanda yake gani shine wanda zai zamo jagora na gari a jiharsa ko kasar baki daya.
Zaku iya kallon bidiyon kai tsaye ko Downloading dinsa tare da audion wakar.