Hausa Musics

[MUSIC] Adam fasaha – Ma’aurata

Advertisment

[MUSIC] Adam fasaha - Ma'aurata
Albishirinku Ma’abota sauraren wakokin Adam fasaha a yau ma munzo muku da sabuwa wakarmu mai suna ‘Ma’aurata’.

Adam fasaha yayi wakar ma’aurata wanda shima fa bashi da sauki wajen wakar soyayya inda zakuji yadda yayiwa wannan mace da ta kama zuciyarsa.

Inda itama ta nunawa Adam fasaha cewa tabbas ta kamu da soyayyarsa amma duk a cikin wannan waka mai suna “ma’aurata” sai kuyi amfani da alamar download mp3 dake kasa wajen saukar da wakar.

 

DOWNLOAD MP3

Related Articles

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button