Hausa Musics
MUSIC : Abdul D One – Yarinya Official Audio
Albishirinku yan uwana ma’abota ziyarar wannan shafi mai farin cikin nishadantar da ku da a yau na kara zo muku da wakar fasihin yaron nan Abdul D One mai suna’Yarinya’ wanda dai daman kunsan wannan a gefen wakokin soyayya shima ya dau kambi .
Ga wakar nan kada kabari a baka labari.
Download Music Now
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com
Join Our WhatsApp Channel
Get verified job vacancies, career tips, scholarships and opportunities delivered straight to your phone, free and as soon as they're posted.



