Hausa Musics
[VIDEO] Umar Mb – Makulin Zuciya _ Adam A zango Ft Zpreety
Advertisment
Wannan wata sabuwa bidiyo ne na adam a zango da Yarinyarsa ko bari muce abokiyar aikinsa sunzo muku da wani ƙayattacen bidiyo.
Wanda idan zaku tuna sunyi bidiyon babban yaro wanda yayi kyau sosai, shima wannan baza’a barshi a baya ba.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com