Hausa Musics

MUSIC : Nura M Inuwa – Yabon Annabi ft Naja’atu Ta Annabi x Aliyu Nata 2020

Wannan wani waken ne da nura m inuwa da aliyu Nata wanda ya rera Aure Martaba wanda nasan duk wanda ya saurari wannan waka yasan shima akwai fasaha ga wannan mawaki.
Sai dai Ita Naja’atu ta annabi ba sai ance komai ba kun san wannan zabayar akwai salo da fasaha a wajen waka, da begen annabi.
Ga dai wakar nan ku saukar domin jin dadinku.

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

One Comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Check Also
Close
Back to top button