Hausa Musics

ALBUM : Ado Gwanja – Amada Ep Complete Album 2021

Ado Gwanja ya fitar da kundin album dinsa mai suna Amada Ep wanda shine Album da mawakin yayi alkawalin zai fitar wa masoyasansa a wannan shekara ta 2021.

Album din Amada album ne da mawakin yayi kokari sosai wajen rerawa masoyasa wakokin da ke cikinsa kuma yayi kokari sosai wanda zaku jabamasa wakokin tracks shidda 6 kacal a cikin su ga wakokin kamar haka:-

Tracks Lists
1.Ado Gwanja – Amada
DOWNLOAD HERE
2. Ado Gwanja – An Gamu
DOWNLOAD HERE
3.Ado Gwanja – Ameenah
DOWNLOAD HERE
4. Ado Gwanja – Mai kidan Kujera
DOWNLOAD HERE
5. Ado Gwanja – kyan Ruwa
DOWNLOAD HERE
6. Ado Gwanja – Nasaba Dani Da Ke Ft Ali Jita
DOWNLOAD HERE
Wadannan sune wakokin da Ke cikin Adama Album guda shida 6 Wanda Zaku Iya sauraren Wakokin Cikin Shafin Namu Daga Audiomack Din Mawakin.

Tuni Dai Album Din Su Bayyana A Kasuwa,  Inda Kuma Zaku Iya Samun Naku Wakokin A Kasuwa,.
Saurare Su Anan.

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button