Hausa Musics

[MUSIC] Ado Gwanja – An Gamu

Albishirinku Ma’abota sauraren wakokin mawaki Ado Gwanja mai Suna limamin Mata ya fitar da sababbin wakokinsa a cikin kundin album mai taken Amada album.
A cikin mun zo muku daya daga cikin wakokin mai suna ‘ An Gamu ‘ wanda tana daya daga cikin sabon kundin wakokinsa na 2021.
Ado Gwanja mawaki ne da ya shahara wajen wakokin soyaya wanda itama wakar mai taken ‘An Gamu ‘ akwai kalman soyayya sosai a cikinta.
Sai kuyi amfani da download mp3 wajen saukar da wakar.

DOWNLOAD MP3

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button