Hausa Musics
MUSIC : Alan Waka – Baubawan Burmi 3
Advertisment
Tabbas wannan sabuwa wakar Aminu Abubakar Alan Waka mai suna ‘Baubawan Burmi 3’ mahaifi yana da muhimmanci sosai a rayuwar ‘ya’yansa domin shine gatansu.
Zakuji yadda Aminu abubakar ladan alan yayi amfani da hikimarsa da adabinsa wajen zakulo kadan daga cikin darajar uba.
Wakar Baubawan Burmi 3 waka ce wanda alan waka yayi inda duk mai sauraren wakokinsa basai anyi masa dogon bayyani ni ba akan kalma Baubawan Burmi.
DOWNLOAD MP3
Advertisment