Hausa Musics
[MUSIC] Ado Gwanja – Amada
Advertisment
Ado Gwanja yayi fice wajen wakoki soyaya da kuma na nishadi wanda ita wannan Amada itama zakuji yadda ya waketa.
Wakar Amada waka ce da Ado Gwanja yayi kokari wajen kalamai da baitoci da kafiya a cikinta.
Sai kuyi amfani da download mp3 wajen saukar da wakar.
Advertisment