Hausa Musics

[MUSIC] Ado Gwanja – kyan Ruwa

Albishirinku Ma’abota sauraren wakokin mawaki Ado Gwanja mai Suna limamin Mata ya fitar da sababbin wakokinsa a cikin kundin album mai taken Amada album.
http://hausaloaded.com/tag/amada
A cikin mun zo muku daya daga cikin wakokin mai suna ‘kyan Ruwa’ wanda tana daya daga cikin sabon kundin wakokinsa na 2021.
Ado Gwanja mawaki ne da ya shahara wajen wakokin soyaya wanda itama wakar mai taken ‘Kyan Ruwa’ akwai kalman soyayya sosai a cikinta.
Sai kuyi amfani da download mp3 wajen saukar da wakar.

 

DOWNLOAD MP3

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DOMIN SAMUN GARABASA