Hausa Musics
MUSIC : maryam A Sadik – Ka tafi Dani


Albishirinku Ma’abota saurarin wakokin hausa a yau nazo muku da sabuwa matashiya mawakiya Maryam a SadiQ.
Maryam a sadik ta fita da sabuwa waka ta mai suna “ka tafi dani”.


Maryam a sadik matashi mawakiya ce wadda tayi fice wajen wakokin soyayya.
Zaku iya amfani da alamar Download mp3 dake kasa domin saukar da waka.
DOWNLOAD MP3
Join Our WhatsApp Channel
Get verified job vacancies, career tips, scholarships and opportunities delivered straight to your phone, free and as soon as they're posted.






