Hausa Musics
[MUSIC] Ado Gwanja – Ameenah
Albishirinku Ma’abota sauraren wakokin mawaki Ado Gwanja mai Suna limamin Mata ya fitar da sababbin wakokinsa a cikin kundin album mai taken Amada album.
A cikin mun zo muku daya daga cikin wakokin mai suna ‘ Ameenah ‘ wanda tana daya daga cikin sabon kundin wakokinsa na 2021.
Ado Gwanja mawaki ne da ya shahara wajen wakokin soyaya wanda itama wakar mai taken ‘Ameenah ‘ akwai kalman soyayya sosai a cikinta.
Sai kuyi amfani da download mp3 wajen saukar da wakar.
![[MUSIC] Auta Mg Boy - Ummi](https://i0.wp.com/hausaloaded.com/wp-content/uploads/2021/02/official_auta_mg_boy-20210224-0001-1.jpg?resize=390%2C220&ssl=1)

