Hausa Musics
MUSIC : Isah Ayagi – Ni Da Ke
Albishirinku Ma’abota sauraren wakokin Isah Ayagi a yau mun zo muku wakarsa mai suna ‘Ni Da ke’ tana daga cikin sabon album dinsa mai taken “Rakumi Da Akala”.
Isah Ayagi ya fitar da kundin album dinsa a wannan shekara 2021 wanda wannan wakar “Ni Da Ke” Na daya daga cikin wakokin Rakumi da Akala Ep.
Wakar ‘Ni Da ke’ Itama tayi dadi sosai a cikin wannnan album da ya fitar kamar yadda ya alkawalanwa mutane sosai.
Sai kuyi amfani da alamar download mp3 da ke kasa wajen saukar da wannan waka.