Hausa Musics
MUSIC : Isah Ayagi – Alkawali
Advertisment
Albishirinku Ma’abota sauraren wakokin Isah Ayagi a yau mun zo muku wakarsa mai suna ‘Alkawali ‘ tana daga cikin sabon album dinsa mai taken “Rakumi Da Akala”.
Isah Ayagi ya fitar da kundin album dinsa a wannan shekara 2021 wanda wannan wakar “Alkawali” Na daya daga cikin wakokin Rakumi da Akala Ep.
Wakar ‘Alkawali’ Itama tayi dadi sosai a cikin wannnan album da ya fitar kamar yadda ya alkawalanwa mutane sosai.
Sai kuyi amfani da alamar download mp3 da ke kasa wajen saukar da wannan waka.
Muna godiya sosai a cigaba