Hausa Musics
MUSIC :Dan Musa Prince – Hausa Vibe


Advertisment
Dan Musa albishirinku Ma’abota sauraren wakokin mawaki Dan Musa Prince ya fitar da sababbin wakokinsa a cikin kundin album mai taken Sirin Gold album.
Dan Musa Prince mawaki ne da ya shahara wajen wakokin soyaya wanda itama wakar mai taken ‘ Rayuwa ‘ akwai kalman soyayya sosai a cikinta.


A cikin mun zo muku daya daga cikin wakokin mai suna ‘ Rayuwa’ wanda tana daya daga cikin sabon kundin wakokinsa na 2023.
Sai kuyi amfani da download mp3 wajen saukar da wakar.




