Hausa Musics
MUSIC : Dan Musa Gombe – Abani ke
Prince dan musa gombe da sunan wakarsa mai suna “Abani ke”.
Wakar abani ke ya nuna cewa shi duk wani mukami da a bashi shi ya rasa ta gara a bashi ita koda shugaban kasa ne.
Kuyi amfani da alamar download mp3 dake kasa domin saukar da wannan wakar.


![[MUSIC] Auta Mg Boy - Ummi](https://i0.wp.com/hausaloaded.com/wp-content/uploads/2021/02/official_auta_mg_boy-20210224-0001-1.jpg?resize=390%2C220&ssl=1)